“Idan ka fito daga arewacin najeriya kuma kana neman ingantacciyar hanyar samun akalla #100k kowane wata acikin 2024”

toh dai A wannan shafin zan nuna maka yadda ake yin hakan ta amfani da “AAMAP” azahiri, gaskiya ana samu fiye da 100k duk wata

"Zaka Zamo Kwararren Dan kasuwar yanar gizo mai samun 100k-250k a sati"​

Na yanke shawarar na nuna muku sirrin wannan kasuwancin da mutane suke ta boye muku, Sun barku koda yaushe saide a gudu muku da kudin ku.

Barka dai

idan ka fito daga arewacin najeriya….. kuma kana neman ingantacciyar hanyar samun akalla #100k kowane wata acikin 2024.

Toh-dai dai wannan shafin zan iya nuna maka yadda ake yin hakan ta amfani da “AAMAP”……. azahiri, gaskiya ana samu fiye da 100k duk wata

Dakata kaji, kayi tunanin wasu daga cikin manyan abokananka sunyi maka dariya da cin zarafi Lokacin dakake cemusu sufara affiliated marketing

Abokanan da kake tunanin koyaushe zasu kasance tare da kai.

Abokanan da kuka tallafawa juna tsawon shekaru,kawai son juya maka baya.

Dan kawai ka nuna masu sabuwar “business idea” Wanda basu tabajin labarinsaba.

Don kawai bakason aikin gwamnati.

inda kaine yaya zakaji? Toh, abin daya faru dani kenan!!

KUMA SHI AAMAP AN TSARA SHI NE MUSAMMAN DON MUTANEN AREWA WADANDA KE SON FARA SAMUN #100k DAKUMA INGANTA KASUWANCINSU TA AMFANI DA CONTENT CREATION NAN DA KWANAKI 41 MASU ZUWA. Bada dadewa ba zan gaya maka ma’anar ” AAMAP dakuma yadda zaka iya amfani dashi.

kayi rayuwa achikin aminchi ba tare da damuwan neman kudiba.

in kai namijine, zaka samu arzikin da zaka rike iyalinka da kyau batare da damuwa da kudin da zaka kashe musuba.

in ke mace ce, zaki zama mace mai dogaro da kanta me rike kanta, batare da kinbar gidan kiba.

idan kana AAMAP zaka dena damuwa game da hanyar samun kudi duk wata-wata.
zaka kasance me cikakkiyar damar da zaka kula da ‘ya’ya “yan uwa da masoya yanda ya ka mata.

Dasauran abubuwan da yawa.
Sanna wani Abin burgewa ga masu sha,awar fara kasuwancin affiliated marketing da arewa affiliated marketing acceleration program

Zakusamu cikkekkiyar horo da ingantaccen ilimi da kuma bude WhatsApp din na,akayi banned dinsa da hanyar amsa tambayoyinku akan Lokacin da kuke koyan kasuwancin batare da bata lokaciba insha Allah

Sannan arewa affiliated marketing acceleration program

Hatta masu siyarda physical product bata barsu abayaba suma zasu iya inganta kasuwancin su zuwa matakin zamani aduniya

Jona AAMAP Course Domin Samun Nasara A Kasuwancin Internet.

MENENE AAMAP?

MENENE AFFILIATE MARKETING?

AFFILIATE MARKETING

Affiliate Marketing a harshen Hausa Yana nufin ka tallata kaya ta yanar gizo(internet) domin masu saye su gani su saya. Kai Kuma a baka (commission) na ka.

Misali: kayan 50k 50% commission
Kaga kenan 25k nakane ✅

Inda zaka tallata kayan akwai Facebook da Instagram Wanda takeda mabiya 3.billion da 46k

Cikin kwanciyar hankali akoyar dakai yadda zaka tallata kayan cikin kwaciyar hankali

Baka bukatar neman kayan da zaka tallata domin Yana nan a internet Kuma cikin sauqi zaka na samu percentage naka.

Amma mafi yawancin mu Yan Arewa an barmu a baya, wannan dalilin da yasa Muka kirkiri course harshen Hausa domin kowa ya fahimta Kuma ya fara cin amfanin wannan business.

Wannan business din na affiliated marketing tayi sanadiyyar sauya rayuwar mutane da dama

azahiri, gaskiya ana samu fiye da 100k duk wata

Who Am I? And Why you should listen to me!

Da Farko sunana IDRISS ABUBAKAR MOHAMMED Anfi Sani Na Da (Abu raslan)

Ni 6 Figure Affiliate Marketer Ne.

Na zaba nayi Affiliate Marketing domin na inganta Rayuwa ta data Yanwa Uwa na da Rayuwar Alumma gaba Daya, Ina amfani da wayar hannu na a ko da yaushe Ina samun Kudi. Ana biya na duk sati da Affiliate Marketing.

Na samu kudi matuka dalilin Affiliate Marketing sannan na taimaki mutane da dama suma suna samu.

Wannan dalili yasa na samu idea na kawo muku hanyar da zata taimaka muku “AREWA AFFILIATE MARKETING ACCELERATION PROGRAM (AAMAP)”

Nafara koyan digital skills 2017 programming language da CSS DA HTML dasauran language

Nashiga affiliated marketing 2022 nakoyar da mutane sama da 500 ta amfani da wayar hannunsu wajan fara samun kudi da affiliated marketing

BANDA SHA’AWARYIN AIKI A KARKASHIN SHIGABA KO GWAMNATI Na tsani ra’ayin kuma nagane cewa shine farkon abinda zaisa nakasa kumma burina

ma’ana Aiki ne wanda ze kashe min jiki na kasa cimma nasara a rayuwata idan har nayi su.
Nakasance mai sha’awar kasuwancin affiliated marketing. Da Kuma taimakawa wadanda ke kusa dani suma suyi hakan.

Don haka nazama wakilin dalibai FCE 2018 ake kirana da babban malami Nayi duk abinda zan iya don Taimaka mutane,inyi tasiri a rayuwarsu kuma in karfafa su, suyi abin da yafi dacewa.

HERE’S WHAT YOU WILL GET AFTER PURCHASING AAMAP TODAY.

This Course is For:

  • ✓ Anyone can delve into this business
  • ✓ Regardless of how busy you are
  • ✓ Irrespective of the background you come from

What you promise the students to get at the end:

✅ You will be marking 100k – 250k weekly or monthly

✅ You can unban Any banned WhatsApp account

✅ You will have the skills to run ads yourself

Bonuses:

✅ Amazon KDP PDF (you will receive through email)

✅ Personal Mentorship Group

✅ Mindset PDF

Benefit of the Course

Benefits:

  • Benefit of the course
  • Get a Skills to unbanned WhatsApp.
  • Funnel building
  • Good content creation
  • Good Facebook ads and simple running ads with different card

Testimonials

Zaka same shi a 12k kacal ✅ 

Zai iya komawa 20k daga yanzu zuwa lokaci kankani.

Idan dagaske kana bukata, to yanzu ne lokacin da ya kamata ka jona tun kafin ya kara kudi.🤷‍♂️👌

IMPORTANT: Earnings And Legal Disclaimers

Disclaimer: We don’t believe in getting rich- quick Programs, We believe in dedication, commitment, and hard work to your business. And that’s what our programs are designed to help you do. It takes your effort to succeed in every business. The Sales figures stated in our training are my personal sales figures and those of my students. They are NOT typical as it’ll depend on the level of work you put in, hence we do not guarantee any monetary gain.