Finding it hard to make a lot of money online? Pay attention to this because…

Bayan rasa kudadena da yawa a online,Bayan gwada online business da dama ana scamming dina, na samu halattacciyar

Hakan yasa Zan Gwada Muku

YANDA NI DA DALIBAI NA MUKA SHIGA CIKIN KASUWANCIN NAN TSUMU TSUMU

Dan Haka

Na yanke shawarar na nuna muku sirrin wannan kasuwancin da mutane suke ta boye muku, Sun barku koda yaushe saide a gudu muku da kudin ku.

Barka dai

idan ka fito daga arewacin najeriya….. kuma kana neman ingantacciyar hanyar samun akalla #100k kowane wata acikin 2024.

Toh-dai dai wannan shafin zan iya nuna maka yadda ake yin hakan ta amfani da “ADM”……. azahiri, gaskiya ana samu fiye da 100k duk wata

Dakata kaji, kayi tunanin wasu daga cikin manyan abokananka sunyi maka dariya da cin zarafi Lokacin dakake cemusu sufara affiliate marketing

Ta wace hanya zakabi ka samu kudi da WAYARKA ta hannu kuma ta hanyar halal…?🎉🎉

 

Ada in kanaso ka samu kudi dole sai ka bude shago kokuma kanemi Office,Amma wannan zamanin da ake samun kudi 💸💸ta hanyar yanar gizo, kana kwance zaka iya samun kudi da wayarka🧏🧏Akwai kasuwanci kala kala 🤑da zaka iyayi da wayarka 📱📱kuma kadinga samun dubu Hamsin zuwa dubu dari💸💸 a kowane sati koma sama da haka🧏

 

Kuna mamaki ko ….?👉👉👉

Abokanan da kake tunanin koyaushe zasu kasance tare da kai.

Abokanan da kuka tallafawa juna tsawon shekaru,kawai son juya maka baya.

Dan kawai ka nuna masu sabuwar “business idea” Wanda basu tabajin labarinsaba.

Don kawai bakason aikin gwamnati.

inda kaine yaya zakaji? Toh, abin daya faru dani kenan!!

KUMA SHI ADM AN TSARA SHI NE MUSAMMAN DON MUTANEN AREWA WADANDA KE SON FARA SAMUN #100k DAKUMA INGANTA KASUWANCINSU TA AMFANI DA CONTENT CREATION NAN DA KWANAKI 31 MASU ZUWA.

Bada dadewa ba zan gaya maka ma’anar ” ADM dakuma yadda zaka iya amfani dashi.

kayi rayuwa a cikin aminci ba tare da damuwan neman kudiba.

in kai namijine, zaka samu arzikin da zaka rike iyalinka da kyau batare da damuwa da kudin da zaka kashe musuba.

in ke mace ce, zaki zama mace mai dogaro da kanta me rike kanta, batare da kinbar gidan kiba.

idan kana cikin student na ADM zaka dena damuwa game da hanyar samun kudi duk wata-wata.

zaka kasance me cikakkiyar damar da zaka kula da ‘ya’ya “yan uwa da masoya yanda ya ka mata.

Dasauran abubuwan da yawa.

Sanna wani Abin burgewa ga masu sha,awar fara kasuwancin affiliate marketing da arewa affiliate marketing acceleration program

Zakusamu cikkekkiyar horo da ingantaccen ilimi da kuma bude WhatsApp din na,akayi banned dinsa da hanyar amsa tambayoyinku akan Lokacin da kuke koyan kasuwancin batare da bata lokaciba insha Allah

Sannan arewa affiliate marketing acceleration program

Hatta masu siyarda physical product bata barsu abayaba suma zasu iya inganta kasuwancin su zuwa matakin zamani aduniya

Jona ADM Course Domin Samun Nasara A Kasuwancin Internet.

MENENE ADM?

Arewa Digital Marketing, Wannan Course din zai koya maka affiliate marketing ne da harshen hausa domin fahimta Dalla Dalla, bayan shiga cikin affiliate marketing bayan kuma koyawa mutane fiye da dubu biyu affiliate marketing na fahimci cewa mutane da yawa na son fara affiliate marketing amma matsalar shine duk wani course na affiliate marketing to fa da turanci ake koyar da shi🥺,

 

Duk wani abu da zaka koya to fa yana da sauqin fahimta in har da yaren ka aka koya Maka, domin zaka ji za kuma ka fahimta har ma kayi tambaya a inda baka gane ba, a kasashen da suka ci gaba hatta karatun likitanci da yarensu suke koyawa irinsu India, China, Saudia, France da sauransu, ganin yanda ko yaushe Yan kudi ke cikin samun kudi ni ma kuma ina son mu yan arewa a fafata da mu yasa nayi creating wannan course din, 

 

Mutanen da suka siya course din nan suna samun kudi sosae a affiliate marketing

MENENE AFFILIATE MARKETING?

AFFILIATE MARKETING

Affiliate Marketing a harshen Hausa Yana nufin ka tallata kaya ta yanar gizo(internet) domin masu saye su gani su saya. Kai Kuma a baka (commission) na ka.

Misali: kayan 50k 50% commission
Kaga kenan 25k nakane ✅

Inda zaka tallata kayan akwai Facebook da Instagram Wanda takeda mabiya 3.billion da 46k

Cikin kwanciyar hankali akoyar dakai yadda zaka tallata kayan cikin kwanciyar hankali

Baka bukatar neman kayan da zaka tallata domin Yana nan a internet Kuma cikin sauqi zaka na samu percentage naka.

Amma mafi yawancin mu Yan Arewa an barmu a baya, wannan dalilin da yasa Muka kirkiri course harshen Hausa domin kowa ya fahimta Kuma ya fara cin amfanin wannan business.

Wannan business din na affiliate marketing tayi sanadiyyar sauya rayuwar mutane da dama

azahiri, gaskiya ana samu fiye da 100k duk wata

WAYE NI? KUMA MIYASA ZAKU SAURARE NI!

Da Farko sunana Alamin Tukur Anfi Sani Na Da (Coach Alamin)

Ni 6 Figure Affiliate Marketer Ne.

Na zaba nayi Affiliate Marketing domin na inganta Rayuwa ta data Yanwa Uwa na da Rayuwar Alumma gaba Daya, Ina amfani da wayar hannu na a ko da yaushe Ina samun Kudi. Ana biya na duk sati da Affiliate Marketing.

Na samu kudi matuka dalilin Affiliate Marketing sannan na taimaki mutane da dama suma suna samu.

Wannan dalili yasa na samu idea na kawo muku hanyar da zata taimaka muku “AREWA AREWA DIGITAL MARKETING (ADM)”

Nafara affiliate marketing 2022, nakoyar da mutane sama da 500 suke amfani da wayar hannunsu wajan fara samun kudi da affiliate marketing

BANDA SHA’AWARYIN AIKI A KARKASHIN SHUGABA KO GWAMNATI,

ma’ana Aiki ze kashe min jiki na kasa cimma nasara a rayuwata.
Nakasance mai sha’awar kasuwancin affiliate marketing, da Kuma taimakawa wadanda ke kusa dani suma suyi hakan.

Ga Abubuwan da suke cikin Arewa Digital Marketing (ADM)

Wannan course din na muktane ne:

 • ✓ Wanda suke so su fara online business, ko su kawo business nasu online.
 • ✓ Duk busy da kake zaka iya wannan business din.
 • ✓ Babu ruwan sa da yadda ka taso, ilimin da kake dashi, matukar ka iya rubutu da karat zaka koya kuma kayi nasara.

Wannan sune abubuwan da zaka cimma bayan ka samu wannan course din:

✅ Zaka fara samun kudi 50k – 150k a kowani sati.

✅ Zaka na unbanning duk Whatsapp da aka yi banning nasa.

✅ Zaka koyi yadda ake talle a social media (Facebook)

Bonuses:

1️⃣ Ebook Wanda zai koyamusu yadda zasuyi sales KULLUM
2️⃣ Support group
3️⃣ Class content

Benefit of the Course

Benefits:

 • Benefit of the course
 • WhatsApp unbanned working a hours 12hours to 24hours
 • Funnel building
 • Good content creation
 • Good Facebook ads and simple running ads with different card

Testimonials

Don haka na tabbatar in har Ka bi duk abin da aka koya a wannan course din to fa insha Allahu cikin sauqi zaka;

 • Zaka fara samun kudadenka online,
 • Zaka fara jin dadin rayuwarka kana siyan duk abin da kake so,
 • Zaka Siya wannan wayar da kake so ko wannan computer kai har ma da mota 🚀🎉
 • Zakayi bunqasa business Dinka in kana da shi in kuma baka da shi to fa zaka kirkiri wani kamar yanda na bude gidan kaji na,
 • In ka ga damar barin kasar duk zaka iya yi don kana da kasuwancin ka a hannu kana samun kudadenka,

Bayan haka zaka samu direct access ga ni, dalibai na da kuma community din mu.

Kada ku manta zaku samu duk wani lesson da tips da na samu a shekaru uku da nayi ina wannan kasuwancin Wanda ya dauke ni watanni kuma na kashe kudade kafin na samu access da su …..

Idan nace zanyi charging 100k for wannan course din to wallahi ya ci kudinshi domin abin da za’a koya a ciki yafi karfin 100k,

Amma bazaka biya 100k ba,

Infact ko rabin shi bazaka biya ba (50k)

Nayi course din nan ne don taimakawa Yan AREWA kamar yanda na fada don haka nayi simplifying komai kuma na yishi affordable don kowa ya amfana da shi,

NA SAN YANZU TAMBAYAR DA KE YAWO A RAN KA SHINE NAWA NE WANNAN COURSE DIN?

Arewa Digital Marketing (ADM) 10k ne Kachal!!!

Na San kana mamaki ko? 

Don abin kamar kyauta ne ko?

Well kamar yanda na fada nayi ne don taimako ba wai don abin da zan samu ba, mun bar shi a 10k ne yanzu amma insha Allahu nan da kwana goma zai koma 30,000.

Ina son ka San cewa wannan course din is pre recorded ma’ana da ka Siya zaka samu access da shi,

Sannan yana da muhimmanci ku sani cewa BA KOWA MUKE SON YA SHIGA CIKIN WANNAN PROGRAM BA, AKWAI SPECIFIC NUMBER MUTANEN DA MUKE SON SAMU DA ZAMU TAIMAKA IN HAR MUKA SAME SU TO ZAMU RUFE KARBAR STUDENTS KUMA!

Zuwa lokacin da zamu dawo da wannan course din kuma zai koma 30,000.

MEYASA NA SA KUDIN YAYI ARAHA?

Kamar yanda na fada muku nayi creating wannan course din ne don na taimakawa mutane da Yan uwana Yan AREWA su ma su tsaya akan kafafunsu hakan ya sa na zauna nayi creating course din nan kuma nayi simplifying dinshi yanda kowa zai fahimta,

Sannan na sa course din yayi araha don na samu mutane su shiga kuma in samu testimonials dinsu Wanda zai qara bani damar qara kudin wannan course din, 

Infact a cikin wannan course din na sa abubuwa da dama da ban ma fade su a nan ba duk don inason kuyi succeeding a wannan business din, don haka ka danna wannan link din yanzu don kasancewa daya daga cikin mutanen da zasu Mori garabasara wannan course din

Bayan nan har da guarantee da zan baku,

Zaka same shi a 10k kacal ✅ 

Zai iya komawa 30k daga yanzu zuwa lokaci kankani.

Idan dagaske kana bukata, to yanzu ne lokacin da ya kamata ka jona tun kafin ya kara kudi.🤷‍♂️👌

IMPORTANT: Earnings And Legal Disclaimers

Disclaimer: We don’t believe in getting rich- quick Programs, We believe in dedication, commitment, and hard work to your business. And that’s what our programs are designed to help you do. It takes your effort to succeed in every business. The Sales figures stated in our training are my personal sales figures and those of my students. They are NOT typical as it’ll depend on the level of work you put in, hence we do not guarantee any monetary gain.