Introducing the world’s MUST “accredited” program exclusively for Money Making, by one of the Renowned Designers.

Ga Damar Samu Online Digital Skills Hanya Mafi Sauki

SHIN KO KUNSAN AKWAI HANYOYI DA DAMA A INTERNET WANDA ZAKU SAMUN KUDI DA WAYAR KU NA

 Shin kuna da tunanin fara kasuwanci online domin samun kudi?, to ga dama ta samu Online Digital skills hanya mafi sauki don samun kudinda zaka rufawa kan ka asiri.

Idan Kuna Neman hanyar dazaku Sarrafa wayoyin Ku wajan  samar muku Halal Kudi online Dan rage asarar KO cha-char data da bata lokaci online.

button1-1-2

✅ Ba Ka/ki bukatan zuwa kasuwa ko neman shagon,domin zama,kuna gida zaku iya samun kudi sama da dubu ishirin a sati ko.

✅Ba ka/Ki bukatan computer ko wayoyi masu TSADA  domin koyon karatun mu ko kuma samawa kanki /ka mafita

✅Ba ka/ki bukatar Kudi mai yawa

✅Ba Ka/kibukatan wani certificate ko wata Shaidar kammala karatu

✅Ba ki/ka bukatar tunani mai zurfi domin sanin abubuwan da zaku koyawa

Hakan yasa muka kirkiro wannan course Dan wayar muku da kai akan dukan abubuwan da ya Yakamata kusani game da harkan ONLINE DIGITAL SKILLS, Da Amfani da Social Media, duk da dai da yawa basa komai da wayoyin su, sai dai  Kallon status, basu san yadda zasu fara samun kudi dashi BA

Mutane dayawa Yan Arewa na son samun damar nan na amfani da wayoyinsu domin samun kudi, amma  Basu San yadda zasu  fara ba. ko kuwa ace koyan wani sana’a ta online.

 

Wanda hakan zai magance musu matsalolinsu na yau da kullum, musamman wadanda suka shafi harkan kudi.

 

To saidai da yawan mu bamu San KASHE Kudi dan koyan ilimin dan aiki dashi domin amfanin Kan mu.  sai dai sun fison suji maganar kudi dazasu zuba ayau gobe ta Zama miliyan a kwasa abasu Wanda Ake Kira da SPONZI SCHEME( Sha Yanzun,Maganin Yanzun)

 

Wanda dayawa mutane sunyi tunanin shine  ONLINE BUSSINESS suke fadawa hannun bata gari akarshe su tabka muguwar asara domin yawanci ana tserewa ko guduwa da kudaden nasu.

 

 Hakan Ba Shine ONLINE BUSSINESS NA INTERNET BA..

Arewa Digital Marketing

Sunana Alamin Tukur, Social Media Manager/Online Consultant (Wanda akafi sani da COACH ALAMIN.

Na jarraba Kasuwanci kala kala, (dayawa) kuma na fuskanci kalubale daban-daban, Dan tallafa wa kaina, yan’uwan na da Al’umma baki daya duk da hakan ba’adace ba, Amma ban Karaya ba nacigaba da fafutuka da Neman na kaina. Na hadu da darusa rayuwa a duk wani abun da na taba yi banyi nasara ba. Wato na kan dauke shi amatseyin kaddara da kuma jarrabawa.

Ganin yadda nasha kalubale wajan koyan harkan Internet da Social Media, hakan Yasa na fara tunanin hanyar da zan bi in wayarwa da mata kai akan harkan Digital Skills kuma alhamdulillahi da yawa sunfahimci kuma suna amfani da hakan.

Na fara koyarda online skills inda nayi classes, webinars, seminars da bootcamps, wanda a kalla na koyar da mutane sama da 1000 ta online kuma da wayansu suke komai.

Ina nuna muku wannan abubuwan saboda kusani cewa nima da ina matsayin da kuke ayanzu.

 

Ban fara samun kudi, a tashin farko ba, Amma a hankali, da koya , da maida hankali, da juriya, da kuma nuna kulawa sosai, da hakuri, dakuma sa kai ina son yin na zama daban. Kuma zaku iya in kun nitsu kun koya.

 • ✅ Kunsa Aranku Zaku Iya.

 • ✅ Kunsa Aranku Kuna Son Chanja Wani Abun Da Mutane  Zasuyi Alfahari Da Ku,Kuma Ku Jinjinawa Kanku Da Wannan Sadaukarwa Da Za kuyi.

button1-1-2
Abubuwan Da Suke Cikin Arewa Digital Marketing (ADM)
 1. Module 1: MINDSET

  • Labarina da kuma meyasa na zabi sunan program dinnan Arewa Digital Marketing
  • Sanin dalilinku nafara wannan course dakuma yadda zakuyi amfani dashi wajan cimma manufar Ku.
  • Yadda zaku samu Alkharai da wannan course din
  • Yadda zaku banbance in abu scam ne ko ba scam bane  da rage asarar yadda ake yawan scamming online
  • Yadda zamu fara abubuwa daga FARKO.

  Module 2: GRAPHIC DESIGN TOOLKITS 

  • Canva & Pixellab: Gabatar wa akan designs da designing tools,yadda zaku koyi ko wani irin designs da kuke gani masu kyau kuma yadda zaku samu kudi wajan yin hakan wanda. Kudin koyan hakan yakai {N10,000}

  Module 3: MARKETING STRATEGIES 

  • WHATSAPP MARKETING: Gabatar wa akan Menene whatsApp marketing, yadda zaku samu kudi dashi,amfanin dashi,hadi da yadda zaku samu customers da bunkasa viewers na status dinku, harda yadda zaku magance matsalar WhatsApp account Banned. Kudin koyan hakan yakai {N10000}
  • INSTAGRAM AND FACEBOOK SET-UP: A wannan sashen zaku koyi menene amfanin Instagram da Facebook ta yadda suke taka rawa aharka kasuwancin mu  wanda kudin koyan hakan yakai {N10,000}

  MODULE 4:  CONTENT CREATION

  • A wannan sashen zaku koyi yadda zakuyi amfani da content wajen bunkasa social media ta hanyar a dazaku iya monitizing dinsu har ku fara samun kudi dasu. Kudin koyan hakan yakai {N15,000}
  • VIDEO CREATIONS: Awannan sashen zaku  koyi  amfani da Apps kala- kala na video dakuma koya Muku videos masu daukan hankali Akalla guda 20 da zaku samu kudi dasu wala akan YouTube KO yiwa mutane su biya ku. Wanda Kudin koyan hakan yakai  {N20,000}

  MODULE 5: OIL MONEY 

  • SOCIAL MEDIA SERVICES: Zaku koyi yadda zaku fara samu kudi na dan shigo muku koda yanzun kuka fara. Wanda Kudin koyan hakan yakai {N5000}

  MODULE 6: RECAP

  Wato sharhin abubuwan da muka koya da Karin bayani kowanne .

  Ba anan kadai na tsaya ba nasake tanadar muku da kyaututuka na ban mamaki dan kara muku kwarin gwiwa dan tabbatar muku dacewa wannan course din ba abun wasa bane.

Duk wadannan kawai a yau a #10,000 zaku same su, nan da bada jimawa ba zai koma #20,000

Kuyi gaggawar samunsa tun yanzu…

button1-1-2

Akwai abubuwa a aka tanada muku wanda a matsayin kyauta zaku same su

Bonuses:

Awannan sashen bayan kammala program dinnan,za turawa kowa kyautansa Wanda ya kunshiCertificate of award, Paperbag,P-cap da dai sauransu,Wanda kudin sa yakai(20,000)

1️⃣ Ebook Wanda zai koyamusu yadda zakuyinasara a wannan online business

2️⃣ Support group

3️⃣ Class content

button1-1-2

SHAWARA ya rage gareku yanzun, dan kasan cewa cikin wannan gida me ALBARKA dazaku hadu da ni da sauran mutane masu kishin kansu ta yadda kuma zaku zama jagorori ga yan uwanku da al’umma ku ta hanyar siyan wannan course.

 

KO

Zaku iya kara bada uzuri wanda bazai taimaka game da samun cigaban Ku ba, wajan bari wannan sashen batare kun yi REGISTRATION BA, Dan idan kuka bar nan, watakila duk sanda kuka shirya siyan course dinnan bazaku ganshi awannan farashin ba kuma.

 

Na Yanke  shawaran tun ina karama ganin cewa na chanja wani abu daga rayuwa ta,duba da yadda na fuskanci kalubale Amma ban karaya ba, kuma Alhamdullilah Allah ya taimaka mun a Wannan tafiyar.

 

A yanzu nakan samu damar yin duk abinda nakeso, na biyan bukata ta yadda iyayena ma alfahari suke dani, yau da wayata da kuma dalilin Digital Skills wayoyi uku nake rikewa, inada computer da duk dai yan bukatu na na rayuwa inayi wa kaina kuma ina matsayin daliba dukda dai inada abinda nakeson zama nan gaba insha Allah, amma yanzu ma alhamdulillahi nagode Allah.

A KARSHE INA ME MARABA DA ZUWAN KU WANNAN PROGRAM COURSE DIN, SAI MUN HADU.

button1-1-2

IMPORTANT: Earnings And Legal Disclaimers

Disclaimer: We don’t believe in getting rich- quick Programs, We believe in dedication, commitment, and hard work to your business. And that’s what our programs are designed to help you do. It takes your effort to succeed in every business. The Sales figures stated in our training are my personal sales figures and those of my students. They are NOT typical as it’ll depend on the level of work you put in, hence we do not guarantee any monetary gain.