Ga Damar Samu Online Digital Skills Hanya Mafi Sauki

SHIN KO KUNSAN AKWAI HANYOYI DA DAMA A INTERNET WANDA ZAKU SAMUN KUDI DA WAYAR KU NA

buy-now-button-transparent-png-5
ORIGINAL PRICE 50,000

NOW 25,000

Barka da zuwa wannan COURSE AREWA DIGITAL SKILLS ( A.D.S)

⭐ Shin kuna da tunanin fara kasuwanci online domin samun kudi?, to ga dama ta samu Online Digital skills hanya mafi sauki don samun kudinda zaka rufawa kan ka asiri.

Idan Kuna Neman hanyar dazaku Sarrafa wayoyin Ku wajan  samar muku Halal Kudi online Dan rage asarar KO cha-char data da bata lokaci online.

Ma’ana

✅ Ba Ka/ki bukatan zuwa kasuwa ko neman shagon,domin zama,kuna gida zaku iya samun kudi sama da dubu ishirin a sati ko.

✅Ba ka/Ki bukatan computer ko wayoyi masu TSADA  domin koyon karatun mu ko kuma samawa kanki /ka mafita

✅Ba ka/ki bukatar Kudi mai yawa

✅Ba Ka/kibukatan wani certificate ko wata Shaidar kammala karatu

✅Ba ki/ka bukatar tunani mai zurfi domin sanin abubuwan da zaku koyawa

Hakan yasa muka kirkiro wannan course Dan wayar muku da kai akan dukan abubuwan da ya Yakamata kusani game da harkan ONLINE DIGITAL SKILLS, duk da dai da yawa basa komai da wayoyin su, sai dai  Kallon status, basu san yadda zasu fara samun kudi dashi BA

 KALLI ABUNDA DALIBAI NA KE FADI GAME DA KOYAN DIGITAL SKILLS 👇

Mutane dayawa Yan Arewa na son samun damar nan na amfani da wayoyinsu domin samun kudi,amma  Basu San yadda zasu  fara ba. ko kuwa ace koyan wani sana’a ta online.

 

Wanda hakan zai magance musu matsalolinsu na yau da kullum, musamman wadanda suka shafi harkan kudi.

 

To saidai da yawan mu bamu San KAsHE Kudi dan koyan ilimin dan aiki dashi domin amfanin Kan mu.  sai dai sun fison suji maganar kudi dazasu zuba ayau gobe ta Zama miliyan a kwasa abasu Wanda Ake Kira da SPONZI SCHEME( Sha Yanzun,Maganin Yanzun)

 

Wanda dayawa mutane sunyi tunanin shine  ONLINE BUSSINESS suke fadawa hannun bata gari akarshe su tabka muguwar asara domin yawanci ana tserewa ko guduwa da kudaden nasu. Hakan Ba Shine ONLINE BUSSINESS NA DIGITAL SKILLS BA..

 

Kafin in cigaba barin gabatar da kaina

In kuma baku takaicaccen bayanin yadda na fara…

buy-now-button-transparent-png-5

ORIGINAL PRICE 50,000

NOW 25,000

WENENE ASIYA SHUAIB

Nice taku  ASIYA SHUAIB

DIGITAL MARKERTER/ONLINE COACH (Wacce akafi sani da COACH ASIYA KO DIGIGIRLS AND MEDIA.

 

Na jarraba Kasuwanci kala kala, (dayawa) kuma na fuskanci kalubale daban-daban, Dan tallafa wa kaina, yan’uwan na da Al’umma baki daya duk da hakan ba’adace ba, Amma ban Karaya ba nacigaba da fafutuka da Neman na kaina Hadi da koyan darusa aduk wani abu da natabayi banyi nasara ba. Wato na kan daukeshi amatseyin kaddara da kuma (Lesson)


na fara koyan harkan Digital Skills  alokacin ina yar shekara 16 nayi shekara 2 ina koya a wani cafe AREWA STUDIO

Ganin yadda nasha kalubale wajan koyan harkan DIGITAL SKILLS amatsayina na mace, Dan mutanen arewan mu da yawa sundauka cewa aikin Digital Skills iya Maza ne, hakan Yasa na fara tunanin hanyar da zan bi in wayarwa da mata kai akan harkan Digital Skills kuma alhamdulillahi da yawa sunfahimci cewa ba iya maza kadai zasuyi wannan harkan ba har da mata kamarni da ke.Na fara koyarda digital skills online  ina yar shekara 18, inda nayi classes sunfi  100 daka aka fi sani da DIGIGIRLS AND MEDIA BOOTCAMP, wanda akalla na koyarda mata da maza sama da 1000 ta online kuma da wayansu zasuyi komai.

 Zaku Iya Ji Daga Bakin Dalibaina 👇

Ban tsaya iya nan ba, na Kuma fara WAYAR WA mutanen dake a yankin da nake kai akanmuhimmancin koyan Digital skills 👇

Na kuma hadu da kungiya na A da ke son ganin cigaban  mata acikin harkan nan na digital skills da ake kira da MUSLIMAAT IN TECH

Da kuma mata masu Neman na Kansu da son ganin cigaban Yan uwa mata akan sana’oi online dab bunkasa kasuwancin su da ake kira  da WOMEN ENTREPRENEURS NIGERIAN

ANA KUMA GAYYATA TA DAN GUDANAR DA AIKIN DANA KOYA NA DIGITAL SKILLS

ASIYA, kuma nafara samun kudina ta wannan hanyan Digital Skills dana koya daban-daban da bazan iya kiyastawa ba.

 KALLI SHAIDAR HAKAN 👇

SHIN KO KUSAN MEYASA NAKE NUNA MUKU SHAIDAR HAKAN❓

Ina nuna muku wannan abubuwan saboda kusani cewa nima da ina matsayin da kuke ayanzu.

 

Ban fara samun kudi, a tashin farko ba, Amma ahankali, da koya , da maida hankali, da juriya, da kuma nuna kulawa sosai, da hakuri da aduoin, dakuma sa kai ina son yin na zama daban. Kuma zaku iya in kun nustu kun koya

 

 

Barin nuna Muku acikin watannin dasuka gabata a shekarar 2023

nawa nasamu ta harkan digital skills Kala-kala👇

GA KUMA NA WANNAN SHEKARAR DA MUKA SHIGA NAWA NA FARA SAMU👇

KUYI TUNANIN ACE KUNA SAMUN DUBU 3000,5000-50,000 Akullum KO a Sati in kun fara Me hakan zaiyi muku❓

h dana sake tashi na taimaki kaina,Allah ya samun albarka.

 

Bazan ce muku zai zo da sauki ba,amma ina baku Guarantee zai zo dasauki,inhar:

Kunsa Aranku Zaku Iya.

✅ Kunsa Aranku Kuna Son Chanja Wani Abun Da Mutane  Zasuyi Alfahari Da Ku,Kuma Ku Jinjinawa Kanku Da Wannan Sadaukarwa Da Kukayi.

Shiyasa na hada wannan  program course din inda nayi bayanin duk hanyar dana bi na cimma wani abun nawa online hadi da sauran team mate dina sunanan dan baku nasu gudummuwar dan MU GUDU TARE MU TSIRA TARE 

GABATAR DA AREWA DIGITAL SKILLS

KALLI ABUBUWAN DA NA TANADAR MUKU A CIKIN WANNAN PROGRAM COURSE DIN:

Module 1: MINDSET REVAMP

 • Labarina da kuma meyasa na zabi sunan program dinnan AREWA DIGITAL SKILLS
 • Sanin dalilinku nafara wannan course dakuma yadda zakuyi amfani dashi wajan cimma manufar Ku.
 • Yadda zaku samu Alkharai da wannan course din
 • Yadda zaku zama mutane masu muhimman ci ga  wayanda basu ma San ku ba har su yadda su Baku kudin su
 • Yadda zaku banbance in abu scam ne ko ba scam bane  da rage asarar yadda ake yawan scamming online
 • Yadda zamu fara abubuwa daga FARKO.

 

 

Module 2: DESIGN TOOLKITS 

 • Al Viral IMAGE: AI ROBOT kenan Wanda an ingantashi dan saukake mana ayyuka da yawa,zaku koyi amfani da platforms daban-daban na ai da kuma prompts (wato rubutun da yakamata Ku sanya Dan Baku abunda kuke bukata Wanda Kudin koyan hakan yakai {N5000}
 • Canva&Pixellab: Gabatar wa akan designs da designing tools,yadda zaku koyi ko wani irin designs da kuke gani masu kyau kuma yadda zaku samu kudi wajan yin hakan wanda,Kudin koyan hakan yakai {N10,000}

 

 

Module 3: MARKETING STRATEGIES 

 • WHATSAPP MARKETING: Gabatar wa akan Menene whatsApp marketing, yadda zaku samu kudi dashi,amfanin dashi,hadi da yadda zaku samu customers da bunkasa viewers na status dinku, harda yadda zaku magance matsalar WhatsApp account Banned 🚫  Kudin koyan hakan yakai {N10000}
 • INSTAGRAM AND FACEBOOK SET-UP: A wannan sashen zaku koyi menene amfanin Instagram da Facebook ta yadda suke taka rawa aharka kasuwancin mu  wanda kudin koyan hakan yakai {N10,000}
 • TWITTER HACK: A wannan sashen zaku koyi komai daya shafi amfani da twitter ba’abar komai ba  wanda kudin koyan hakan yakai {N10,000}

 

 

MODULE 4:  CONTENT CREATION

 • YOUTUBE & TIKTOK TOOLKITS : A wannan sashen zaku koyi yadda zakuyi amfani da YouTube da Tik-tok ta hanyar a dazaku iya monitizing dinsu har ku fara samun  dasu, Kudin koyan hakan yakai {N15,000}
 • VIDEO CREATIONS: Awannan sashen zaku  koyi  amfani da Apps kala- kala na video dakuma koya Muku videos masu daukan hankali Akalla guda 20 da zaku samu kudi dasu wala akan YouTube KO yiwa mutane su biya ku Wanda Kudin koyan hakan yakai  {N20,000}

 

 

MODULE 5: OIL MONEY 

 • E-COMMERCE: Zaku san menene shi e-commerce,amfanin sa da yadda kuma zakuyi amfani dashi a bussiness dinku hadi da yi wa wasu da kuma koya musu su biya ku. Wanda Kudin koyan hakan yakai👉 {N10,000}
 • SOCIAL MEDIA SERVICES: Zaku koyi yadda zaku fara samu kudi na dan shigo muku koda yanzun kuka fara Wanda Kudin koyan hakan yakai👉 {N5000}
 • AFFILIATE MARKETING: Nasan kuna Jin labarin affiliate marketing a wannan sashen zaku San menene affiliate marketing da yadda zaku fara affiliate marketing da registration da platforms din affiliate marketing,da yadda yakamata Ku zabi product zakuyi  promoting ta hanyar da shima zaku na samun kudi dashi akalla dubu 20,000- 50,000  duk Sati.

 

 

MODULE 6: RECAP

Wato sharhin abubuwan da muka koya da Karin bayani kowanne .

Ba anan kadai na tsaya ba nasake tanadar muku da kyaututuka na ban mamaki dan kara muku kwarin gwiwa dan tabbatar muku dacewa wannan course program din ba abun wasa bane👇

 

 

Bonus: GOLDEN PACKAGE 

2 weeks English Class with mahams Academy: wannan aji ne na kyauta daban da aka tanade shi ga masu son koyan turanci,Wanda kudin shiga class dinnan yakai N10,000 Amma zaku sameshi a Kyauta 

 


Gifts on completion: Awannan sashen bayan kammala program dinnan,za turawa kowa kyautansa Wanda ya kunshi Certificate of award, Paperbag,P-cap da dai sauransu,Wanda kudin sa yakai(20,000)

Free access to new upgrades: Zaku samu access ga duk sabon abunda aka kara aciki course din 

MENTORSHIP AND GUIDE: Zakuna samun kula dan ansar duk tambayoyin inda baku gane ba daga ni kaina dasauransu abokan aikina.

buy-now-button-transparent-png-5
ORIGINAL PRICE 50,000

NOW 25,000

GA TAMBAYOYIN DA NASAN AYANZU YANA YAWO A KANKU, KAMAR:

TSAWON WATA DAYA KO SATI 3… INDAI KAMAIDA HANKALI AKAI

BA ABUKATAN COMPUTER. WAYANKU,DA DATA KADAI TA ISHE KU

HAHA,AI BA A BUKATAN IPHONE KO DA VIVO CE TA WADATAR INDAI YANA DAUKAN EMAIL

KAMAR YADDA DALIBAI SUKA CE,KU FARA DA ZUCIYA DAYA,KUSA ARANKU ZAKU IYA,KU NUTSU KU KOYI ABUNDA YAKAMATA,KAR KUYI GAGGAWA,TOH IN SHA ALLAH,INKUKA RIKE WANNA ZAKU FARA SAMU.

Bayan duk KARSHEN WATA Za ayi sa ranar Exam GA WAYANDA SUKA Kammala course kuma duk Wanda ya ci sa’an cin jarabawan nan Yana da kyauta me yawa daza atura Masa,kamar yadda na lissafa

HARDA MAZA SUMA DA KOWA DA KOWA,ABUNDA AKE BUKATA SHINE GIRMAMA WA JUNA

 KARANTA ABUBUWAN DA STUDENTS DINA KE FADI GAME DA NI,DAN DUK ABUNDA NA KAWO BA A CI BAYA SAIDAI ACIGABA 👇

SHAWARA ya rage gareku yanzun, dan kasan cewa cikin wannan gida me ALBARKA dazaku hadu da ni da sauran mutane masu kishin kansu ta yadda kuma zaku zama jagorori ga yan,’uwanku da al’umma ku ta hanyar siyan wannan course.

 

KO

Zaku iya kara bada uzuri wanda bazai taimaka game da samun cigaban Ku ba, wajan bari wannan sashen batare kun yi REGISTRATION BA, Dan idan kuka bar nan,watakila duk sanda kuka shirya siyan course dinnan bazaku ganshi awannan farashin ba kuma.Na Yankee  shawaran tun ina karama ganin cewa na chanja wani abu daga rayuwa ta,duba da yadda na fuskanci kalubale Amma ban karaya ba,kuma Alhamdullilah Allah ya taimaka mun a Wannan tafiyar.

 

A yanzu nakan samu damar yin duk abinda nakeso, na biyan bukata ta yadda iyayena ma alfahari suke dani, yau da wayata da kuma dalilin Digital Skills wayoyi uku nake rikewa, inada computer da duk dai yan bukatu na na rayuwa inayi wa kaina kuma ina matsayin daliba dukda dai inada abinda nakeson zama nan gaba insha Allah, amma yanzu ma alhamdulillahi nagode Allah.

KALLI SHAIDAR HAKAN👇

SHIN HARYANXUN KUNA KOKONTO, KU NUTSU KU KARANTA abunda DALIBAI ke fadi👇

AKARSHE INA ME MARA BA DA ZUWANKU WANNAN PROGRAM COURSE DIN,SAI MUN HADU.

buy-now-button-transparent-png-5
ORIGINAL PRICE 50,000

NOW 25,000

Copyright 2024 – Arewa Digital Skills Course.

All Right Reserved.