“Bayan Nayi Asarar Gabadaya Kudina Dana Tara A Internet Saboda Cuta Da Damfara…”

“Sai naci karo da Wannan Kasuwancin Wanda Na Fara Koyawa Mutane”

Hanya Mafi Sauki Da Zaku Na Samun Kudi Da Wayar Hannun Ku

“Yadda Zakyna Samun 50k – 250k A Sati. Da Kuma Yadda Na Samu 2million A Wata 2 A wannan Kasuwancin.”

button1

To Kamar Yadda Kowa Ya Sani Duk Abinda Ka Zama A Rayuwa Da Ba A Haka Kake Ba Sannan Kuma Nasara Ta Na Zuwa Ne Ga Wayanda Suka Neme Ta, To Ni Ma Alhamdulillah Na Nemi Nasara Sannan Allah Ya Bani.

Babban Matsalar Da Na Samu Shi Ne Rashin Kudin Da Zan Sayi Course Din Da Zai Koyar Da Ni Kasuwancin Saboda Tsadarsa a Lokacin, Daga baya Na Sayi Course Din.

Wannan Dalili Yasa Bayan Na Kware Na Zama Babba, Kuma Na Samu Kudi Sama Da 5million a Wannan Kasuwanci Naga Ya Dace Nima Na Koyawa Mutanen Mu Yan Arewa Domin Suma Su Amfana Kuma Ba Tare Da Sun Kashe Makuden Kudade Ba Kamar Yadda Na Kashe Domin Na Koya.

Wannan course anyi shi ne cikin Harshen Hausa don na mutanen mu ne ‘yan Arewa.

Dalili kuwa shine a shekarun baya da suka wuce na horar da mutane businesses a kalla 2000 a kan hanyoyin da zasu inganta kasuwancin su ta amfani da kafafan sada zumunta.

Abinda na fahimta shine mutanen mu sunfi so a koya musu abu cikin harshen da suka fi fahimta, sannan kuma mafi yawancin su basu da jarin da ta wuce N100K.

Toh Me Ake Nufi Da Affiliate Marketing

Affiliate marketing shine ka tallata wani abu mai kyau domin wasu su amfana, abin zai iya kasancewa physical ko kuma digital,

Misali:

kanada aboki da yake fama da kurajen fuska a gefe daya kuma ka taba amfani da wani magani Wanda ka ga yana maganin kurajen fuska sosai,

Idan ka tallata masa wannan magani to kayi affiliate marketing.

Affiliate marketing shine kayi recommending
abun da kake ganin zai tallafawa mutum a rayuwarshi,

idan abokin ka yayi amfani da wannan magani yaji dadinshi wato kurajen suka mutu to zai matuqar farinciki sannan a gefe daya masu sayarda man nan zasu Baka commission sabida ka kawo musu customer.

Kaga ka jefi tsuntsu biyu da dutse daya na farko ka taimakawa
aboki ya rabu da kurajen nan na biyu Kuma ka samu commission sabida kawo abokin ka da kayi.

Wannan shine takaitaccen bayani akan affiliate marketing.

To Amman mu products din da muke siyarwa digital products ne ba physical products ba

“Wannan Shine Srrin Da Wanda Sukayi Amfani Da Damarsu Kuma Sukayi Nasara A Affiliate Marketing”

AFFILIATE MARKETING IMPLEMENTATION PROGRAM

AFFILIATE MARKETING IMPLEMENTATION PROGRAM (AMIP) course ne da zai koya maka yadda zaka fara affiliate marketing  koda baka san yadda abun yake ba, koda baka da ilimi akan hidimar internet.

AFFILIATE MARKETING IMPLEMENTATION PROGRAM (AMIP) anyi shine na musamman saboda yan Arewa, ganin yadda aka barmu a baya a bisa harkokin zamani, kullun ana cutar da mutanen mu ana guduwa musu da kudi, a saka suyi investing a wancan platform din, sai su gudu, shyasa muka kawo muku wannan Business da ita halal ne kuma babu wandaa zai gudu muku da kudin ku.

Idan de kuka maida hankali an kukayi abinda ya kamata to muna mai tabbatar muku wata rana zaku tuno da wannan ranar kuyi dariya ko Gode wa Ubangiji da kuma ni dana nuna muku wannan harkar

Wannan Kasuwanci anayi a ko ina a koda yaushe:

✅ Ba Ka/ki bukatan zuwa kasuwa ko neman shagon, domin zama, kuna gida zaku iya samun kudi sama da 50k a sati.

✅ Ba ka/Ki bukatan computer ko wayoyi masu TSADA 

✅ Ba ka/ki bukatar Kudi mai yawa

✅ Ba Ka/ki bukatan wani certificate ko wata Shaidar kammala karatu

✅ Ba ki/ka bukatar tunani mai zurfi domin sanin abubuwan da zaku koya

“Abinda Kuke Bukata Shine AMIP COURSE da kuma Data A Wayarku.”

Waye Ni? Kuma Miyasa Zaku Saurare Ni?

Da Farko Sunana Bashar Muhammed, Anfi Sani Na Da Bash-Digtal.

Ni 7 Figure Affiliate Marketer Ne.

Na zaba nayi Affiliate Marketing domin na inganta Rayuwa ta data Yanwa Uwa na da Rayuwar Alumma gaba Daya, Ina amfani da wayar hannu na a ko da yaushe Ina samun Kudi. Ana biya na duk sati da Affiliate Marketing.

Na samu kudi matuka dalilin Affiliate Marketing sannan na taimaki mutane da dama suma suna samu.

Wannan dalili yasa na samu idea na kawo muku hanyar da zata taimaka muku “AFFILIATE MARKETING IMPLEMENTATION PROGRAM (AMIP)”

button1

Wannan damar zata kare nan da kwana goma (10). SANARWA: Kudi yin register zai karu zuwa 50,000 bayan kwanakin sun kare.

Kudade dana samu a affiliate marketing

button1

Wannan damar zata kare nan da kwana goma (10). SANARWA: Kudi yin register zai karu zuwa 50,000 bayan kwanakin sun kare.

abunda student dina suke samu da abinda suke cewa

button1

Wannan damar zata kare nan da kwana goma (10). SANARWA: Kudi yin register zai karu zuwa 50,000 bayan kwanakin sun kare.

Wannan sune abubuwan da suke cikin Affiliate Marketing Implementation Program (AMIP)

BONUSES/BENEFITS:
1 – Dropshipping full course
2 – Best student win iphone 11pro+power bank
3 – seasion with two top Affiliate Marketers
4 – Free access to ebooks library

Zaka Biya 15K yanxun nan Kafin zuwa wani lokaci kadan inda zamu kara kudin izuwa 30k

button1

Wannan damar zata kare nan da kwana goma (10). SANARWA: Kudi yin register zai karu zuwa 50,000 bayan kwanakin sun kare.

IMPORTANT: Earnings And Legal Disclaimers

Disclaimer: We don’t believe in getting rich- quick Programs, We believe in dedication, commitment, and hard work to your business. And that’s what our programs are designed to help you do. It takes your effort to succeed in every business. The Sales figures stated in our training are my personal sales figures and those of my students. They are NOT typical as it’ll depend on the level of work you put in, hence we do not guarantee any monetary gain.