Karamin Labari Na Dayadda Na Shiga Kasuwar Affiliate

Hanya Mafi Sauki Da Zaku Na Samun Kudi Da Wayar Hannun Ku
aku Na Samun 50k - 200k A Online Duk Sati.

button1

To Kamar Yadda Kowa Ya Sani Duk Abinda Ka Zama A Rayuwa Da Ba A Haka Kake Ba Sannan Kuma Nasara Ta Na Zuwa Ne Ga Wayanda Suka Neme Ta, To Ni Ma Alhamdulillah Na Nemi Nasara Sannan Allah Ya Bani.

 

Ka Fin Na Fara Affiliate Marketing Ni Dalibi Ne Sannan Mai Neman Sana’ar Yi Mahaifiyata Tana Yawan Yi Min Maganar Na Nemi Abinyi. Duk Da Ina Karatu.

 

But Abin Yaci Tura A Lokacin Ina Nd1 Matakin Farko Kenan A Karatu Na Sannan Ina Shekara 16, Muna Cikin Hutu Sai Wata Classmate Dita Safara’u Muhammad Ta Shawarce Mu Da Mu Fara Affiliate Marketing A Class Group Dinmu To Kowa Dai A Class Ya Share Ta Harda Ni.

 

Bayan Kwana Biyu Ta Sake Turo Mana Gayyata Akan Kasuwancin To A Wannan Karon Sai Naje Dm Dinta Na Mata Magana Ita Kuwa Ta Bude Min Kasuwancin Sannan Ta Nuna Min Irin Alheran Da Ake Samu A Cikin Kasuwar, Take Naji Abin Ya Shiga Raina Sannan Ina So Nayi Duba Da Situation Din Da Nake Ciki.

 

Babban Matsalar Da Na Samu Shi Ne Rashin Kudin Sayan Course Din Da Zai Koyar Da Ni Kasuwancin, Daga Karshen Ma Sister Tace Ta Bani 2k Sannan Ina Da 2k A Lokacin Mom Dita Ta Cika Min 4k Sai Safara’u Muhammad Ta Cika Min 2k Na Sayi Course Din.

A Lokacin Da Na Sayi Course Na Fara Kalla Duk Abinda Na Kalla Ina Fahimtar Sa Sosai Sai Dai Tambayoyin Da Baza A Rasa Ba.

 

Sai Da Na Gama Kallar Course Dina Na Zo Na Shirya Na Gabatar Da Class Dina Na Farko Amma Duk Cikin Su Ba Wanda Ya Sayi Product Din Da Nake Promoting Washe Gari Na Ci Gaba Da Status Da Followup Amma Shiru Kake Ji To Hakan Sai Ya Karyar Min Da Gwiwa Sosai Naji Na Kasa Na Fara Tunanin Ba Zan Iya Affiliate Marketing Ba Na Daina Generating Leads Da Komai.

 

Bayan 2weeks Da Daina Aiki Na Sai Wata Affiliate Da Ta Fahimci Na Dena Komai Ta Tambayeni Abinda Ya Faru Na Gaya Mata Duka,Take Ta Nuna Min Bata Ji Dadi Ba Tare Da Gayamin Irin Aikin Da Tayi Kafin Ta Zo Matakin Da Take Sannan Ta Nuna Min Zan Iya.

 

Duk Da Haka Ban Cigaba Ba Sai Wata Rana Ina Cikin Tiktok Sai Naga Wani Video Na Motivation Haka Ana Cewa “The Biggest Mistake You Will In Life Is Give Up”.

 

Daga Nan Na Fara Tunani Naga Kuma Haka Ne,Kawai Naje Na Samu Mom Dita Na Gaya Mata Take Cemin “Haba Indai Kowa Zai Iya Kai Meyasa Kake Tunanin Baza Ka Iya Ba” Yayi Motivating Dina Sosai Ta Min Addua Kawai Na Koma Online Naci Gaba Da Abinda Course Ya Koyar Da Ni Na Yi Sabon Class Nayi Closing Mutum 1 Na Samu 5k.

 

Haka Tana Faruwa Na Kara Investing 5k Dinnan A Week Din Na Samu 25k Nayi Farinciki Da Samun Wannan Nasara To Kun San Zuciya Ganin Na Fara Dan Samun Kudi Kawai Na Fara Kashe-Kashe Sai Da Na Karar Da Kudin Tass Ya Zama Ba Kudin Investing To Gaskiya Na Dan Sha Wahala Kafin Na Kara Samun Wasu Kudin Da Naci Gaba Da Abinda Ya Kamata.

 

50days Da Fara Affiliate Marketing Na Canza Wayar Hannu Na, Sannan Duk Kudin Da Na Samu Ina Kokarin Cire Wanda Zan Yi Investing Domin Kara Samun Wasu.

 

Cikin Ikon Allah Da Taimakon Mom Da Wayanda Suka Dinga Guiding Dina Nima Yanzu Nayi Nasara A Affiliate Marketing Sannan Yanzu Haka Ina Samun 500k-2m A Duk Sati Ta Hanyar Wannan Kasuwanci.

Arewa Affiliate Marketing Course

Arewa Affiliate Marketing Course: Course Ne Da Zai Koyar Da Kai Yadda Zaka Fara Affiliate Marketing Da Ma Yadda Zaka Successful Affiliate Marketer So Da Yawa Zaka Ga Mutum Yana Do Ya Fara Affiliate Marketing Amma Bai San Yadda Zai Fara Ba Ko Ka Samu Ya Sayi Course Amma Bai Samu Cikakken Fahimta Akan Abinda Zai Yi Ba.

 

To Shi Dai Arewa Affiliate Marketing Course Yayi Bayani A-Z Akan Affiliate Marketing Sannan Da Yadda Ake Yin Sa Step-By-Step Sannan Ba Iya Affiliate Marketing Wannan Course Din Ya Koyar Ba.

 

Harda Wasu Daga Cikin Sana’o’in Dogaro Da Kai Da Ake Yi A Online Wayanda Ko Baka Affiliate Marketing Zaka Samu Kudi Da Su Ta Hanyar Sayar Wannan Course Din Baka Da Wata Matsala Da Fara Affiliate Marketing Sannan Ka Zama Cikakken Affiliate Marketer.

Arewa Affiliate Marketing Ya Kunshi Abubuwa Kamar Haka.

Module 1.
1.Gyaran Mental Attitude
2.Ma’anar Affiliate Marketing
3.Banbancin Physical Product Da Digital Product
4.Abinda Ya Sa Muka Zabi Affiliate Marketing

Module 2.
1.Yadda Zaka Zama Affiliate Marketer
2.Ma’anar Generating Leads
3.Yadda Ake Generating Leads
4.Inda Zaka Dinga Tallata Product Dinka
5.Yadda Zaka Dinga Sales Akai-Akai
6.Yadda Zaka Dinga Samun 50k+ Duk Wata
7.Yadda Ake Closing
8.Yadda Zaka Zama Successful Affiliate Marketer
9.Yadda Ake Register Da Stakecut

Module 3.
1.Yadda Ake Walink
2.Amfani Da Auto Responder
3.Amfani Da Autosave Contact

Module 4.
1.Yadda Ake Flyer
2.Yadda Ake Logo
3.Yadda Ake Web Logo
4.Yadda Ake Cire Background
5.Yadda Ake Book Cover

Module 5.
1.Yadda Ake Hada File Na Contact Gain
2.Mini Importation

Module 6.
Me Zan Yi Bayan Na Gama Kallar Course

Bonuses.
Wa Business Features
Yadda Ake Sayan Data Mai Sauki
Mentorship
Support Group

button1

WENENE AMINU SANI (Al’amin Digital)

Da Farko Sunana Aminu Sani An Fi Sani Na Da Al’amin Digtal An Haifeni A Kaduna State Ina Rayuwa A Kano Ni 6 Figure Affiliate Marketer Ne, Sannan Kuma Student A Kano State Polytechnic.

Na zaba nayi Affiliate Marketing domin na inganta Rayuwa ta data Yanwa Uwa na da Rayuwar Alumma gaba Daya, Ina amfani da wayar hannu na a ko da yaushe Ina samun Kudi. Ana biya na duk sati da Affiliate Marketing.

Wadannan Sune Kadan Daga Cikin Hotuna Na Tare Da Alherin Da Na Samu A Wannan Kasuwar.

button1

Copyright 2023 – Arewa Affiliate Marketing Course.

All Right Reserved.