Hanya Sabuwa Domin Dogaro Da Kai Duba da yanayın da kasar mu take ciki. Ku biyoni don na Nuna muku
Yanda zaku SARRAFA HIKIMAR ku domin samun kudi a wannan lokacin
Ku Nutsu Ku Karanta Har Karshe, Kuma Ku Fahimta.
Da yawan mu inda zamu lissafa kudin da iyayen mu suka kashe mana akan makaranta,
Da yawan mu inda zamu lissafa kudin da iyayen mu suka kashe mana akan makaranta, kama daga school fees, uniform, kudin littafai, kudin break tun daga nursery har makarantar gaba da jami’a, Toh bazan yi karya ba in nace in aka hada kudaden gaba daya zai kusan kai miliyan in bai fi ba, wasu kam zai ninka miliyan din, ya danganta da Kalan makarantar da mutum yaje.
Toh duk a gama kashe wannan dukiyar, a karshe sai mutum ya gama makaranta, ya zauna babu aiki, babu tsammani, Najeriyan tamu kenan, Allah Ya kyauta!
Shi yasa ina tausaya ma duk wanda yace zai tsaya jiran gwamnati a wannan zamanin namu, because at the end of the day, you’ll be highly disappointed ☹ Yanda rayuwar nan ta canja, tayi zafi, ko mutum ya samu aiki, albashin sa ba zai taba isa ya dauki nauyin kansa da iyalinsa ko iyayen sa ba, dole sai ya hada da wani side hustle.
Ko wace Sana’a da zaka iya tunawa sai Ka ga jarin ba na mai karamin karfi bane, yanzu za’a fara lissafin kama shago kada ma zuba kaya su ji maganar, in ba haka ba kuma sai dai Ka zama yaron shago wanda a karshe kudin da zaa rinqa biyanka bai fi kayi buqatunka ba in ya isheka ma kenan, babu maganar saving dama domin ai sai ciki ya cika ake saving ko?
In kuwa hakane to fa da sake, dole kai ma Ka kirkiri kasuwancin da zaka rinqa yi a gefe kana samun naka na kanka domin fa mai Shago zai iya korar Ka amma in har kai ka iya babu maganar kora sai dai kai ma Ka dauki wasu,
Sunana Zainab Aminu Ahmad ni ce top affiliate a mata a Arewa kuma ni nayi creating the famous HAUSA AFFILIATE MARKETING COURSE, Course din da ya koyar da mutane fiye da 10,000 affiliate marketing da harshen Hausa a kasashe daban daban, Na samu fiye da million Talatin (30m) a cikin shekara daya a Affiliate Marketing Alhamdulillah duk da kasancewata Matar Aure da yara,
Saboda ina son samun multiple streams of income, Idan ina so zan iya sticking to affiliate marketing dina ina samun kudadena domin abin da nake samu ya isheni komai amma NO inason ya kasance kudi na shigomin ta ko ina and shine abin da nake so ku ma ku samu, Idan ke Matar Aure ce to fa wannan course din is for you, in kai namiji ne kai ma wannan course din naka ne domin a ciki zaka koya yanda ake kasuwanci me sauqi kuma daga gida da wayar hannunka, shi kasuwanci da waya abu ne mai matuqar sauqi da dadi domin fa duk inda zaka in har wayarka na tare da kai to fa zakayi kasuwancinka lafiya lau,
Wannan course din 3 in 1 ne, zaka koya kasuwanci ba daya ba har uku wanda sun hada da: Eco Craft, Texture Art da Kuma Affiliate Marketing,
Abubuwan da zaka koya a course din nan sun hada da:
Module 1: Beginners guide to Eco Craft
1: Introduction to Eco Craft
2: Materials needed for Eco Craft
3: Do’s And Don’t of Eco Craft
4: Moulds and types
5: How to make eco craft paste
6: Practical 1
7: Practical 2
8: Multicolor Craft Practical 3
9: Practical 4 me spray black
10: Practical 5
11: How to use glitter and flakes
Module 2: texture art and craft for beginners
1: Introduction to texture art
2: Materials needed for texture art
3: Do’s And Don’t s of texture art
4: How to make canvas yourself
5: How to mix material/ make texture paste
6: Texture art practical 1
We 7: Texture art practical 2
8: Texture art practical 3
9: Texture art practical 4
10: Texture art practical 5
Module 3: Affiliate Marketing
1: Introduction to Affiliate Marketing
2: How to sell your products on TikTok/Instagram
3: How to make 50-100k monthly
Bonuses:
* 50 Days Status Content
* Certificate
* Contacts of suppliers
* Access to supporting Group
* Affiliate Link
Idan zaka siya wannan daban daban to fa Ka San sun fi karfin 10,000 amma duka zaka same su Akan 10,000 kachal for now, sannan in har Ka siya course din nan Ka ga it’s not worth it to Mun yi alkawarin maido mana da kudin Ka insha Allahu, kudin zai koma 25,000 nan da satı daya insha Allah, nagode
IMPORTANT: Earnings And Legal Disclaimers
Disclaimer: We don’t believe in getting rich- quick Programs, We believe in dedication, commitment, and hard work to your business. And that’s what our programs are designed to help you do. It takes your effort to succeed in every business. The Sales figures stated in our training are my personal sales figures and those of my students. They are NOT typical as it’ll depend on the level of work you put in, hence we do not guarantee any monetary gain.