Dama Ta Samu (Kuyi Gaggawa Ku Mallaki Naku)

Kina Neman Hanyar Dogaro Da Kanki? Kin gaji da zama hakanan ba sana'a? Kina son yin sana'a amma kin rasa me zakiyi?
Wannan course din naki ne.

Bari in baku Dan takaitaccen labarin akan harkar turaren wuta.

Da farko sunana Asma’u muhammad. Ni matar aure ce kuma uwa.

A lokacin da nayi shawarar yin sana’a wadda zata zama itace sana’a ta a koda yaushe, wadda zan gina na habbaka sosai. Saboda ina yin sauran kanana sana’o’i a gida kamar su snacks da sauran su. Saidai su sana’a ce da ba kullun nake yin ta ba, ba ma kowa yasan inayi ba. Nayi tunanin ina buqatar sana’a da zanyi wadda kowa zan sanni da ita. Turaren wuta ne ya fara Fado min a rai.
A hankali na fara bin masu turaren wuta a social media ina ganin yanda suke kasuwancinsu abun Yana qara ban sha’awa Yana qara shiga raina.

Sai na fara tunanin to ta ina xan fara ni Dai Bai iya hadawa ba kuma bansan ya akeyi ba. Na shirya naje gidan wata mai yin turare anan Garin mu, na tanbayeta nawa take koya turare Dan Allah Ina son in shiga classes. Tace man Bata fara koya wa ba tukunna.(ba kowa ne yake son koya sanan’ar shi ba har wani ya koya ya iya. Wani kuma ko ya koya maka to ba komai ne zai Bari ka sani ba).
Nace mata to shikenn. Gashi ita kadai ce ta shahara tayi turare masu dadi da inganci ba irin masu qaurin nan ba. Sai na fara bincikawa a social media nace Gara inyi joining online kawai in koya.
Da farko na fara tunanin Anya zan iya koya online kuwa. Nace dai Bari in gwada. Na samu wata mata zatayi classes lokacin 15k (zata koya turaren wuta kala 3, humra kala 2) a lokacin Naga yayi tsada.
Sai Kuma nace to ai sana’a ce, kuma skills dinta ne zatayi amfani dashi ta koya. Sannan ba kowane zai yadda ya koya maka ba ma. Na shiga.

Idan kika siya wannan course din Zaki samu sana’a wadda zakiyi a gida, zaki koya kina daga gida, kina daga daki a kwance.

Idan kika siya wannan course din Zaki San sirrika na hada turarenwuta da kayan qamshi masu dadi. Zaki koya abubuwan da ba kowa ya sansu ba.

Idan kika siya wannan course din Zaki samu contact na masu siyar da kayan turaren masu inganci ba irin Wanda ake masu hadi da wani abun su rage qamshi ba. Zaki samu masu siyar da kayan turaren wanda ba algush sannan kuma ba tsada.

Idan kika siya wannan course Zaki samu access da support group inda a ko da yaushe kike neman wani taimako wajen hada turare, ko kina son kisan wani abun za’a fada maki.

Idan kika siya wannan course din, zan taimaka maki wajen gina kasuwancinki mai inganci ta hanyar baki shawarwari da kike buqata.

Idan kika siya wannan course din ko baki da jarin siyan kayan turare Zan nuna maki hanyar da zaki samu Jari mai tsoka wanda zai isheki kiyi kasuwarki hankali kwance

Da wannan koyon da nayi, Allah ga taimakeni daga Nan hanya ta ta bude. Alhamdulillah da naga yanda akeyi Sai na samu Jari, a lokacin na hada turaruka kala biyar. Saboda ana koya man da farkon nan naga yanda akeyi, Sai nayi amfani da su na hada kala 5. Lokacin Jari na ko 80k be Kai ba. Na kashe na siya kaya na dubu saba’in da wani abu. Don ina son in hada turarenwuta masu qamshi ba irin mai qauri ba.
A cikin wata 3 na da fara saidawa turarukan suka qare. Kina mamaki ko, nufi na Allah. Na siyar da turaren kusan dubu Dari da hamsi a cikin dubu saba’in da na kashe.
Kuma duk Wanda ya siya turarena da izinin Allah saidai in banyi wani ba. Customers dina suna dawo wa su qara siyan turare a waje na, har ma su turo man wasu suma su siya.

Daga nan kasuwancina ya habbaka Alhamdulillah wanda har na kawo wannan wurin. A inda nayi shawarar taimakawa yan uwa na mata domin suma su koyi wannan sana’a. Shiyasa na hada wannan course din na musamman na koya yanda ake yin turaren wuta kala daban daban da kuma sirrikan da zasu taimaka maki wajen yin wannan kasuwa.

Ku Sayi Naku Yau Dan Ku Samu A Sauki Kafin Kudin Ya Karu

Spaces are limited and filling up quickly. 

Don’t miss out on this incredible opportunity to awaken your artistic potential.

ABUBUWAN DA SUKE CIKIN COURSE DIN:

Zaki koya yanda ake hada turarenwuta kamar haka:
-> Turaren wuta na ko wane irin icce mai hadin sugar.
-> Turaren wuta marar hadin sugar
-> Turaren wuta irin na Yan Senegal
-> Turaren wuta irin na Yan Yemen
-> Turaren wuta na wardrobe
-> Turaren wuta na gari
-> Humra fara
-> Humra baqa
-> Room freshener

Duka wannan zaki koyesu a naira 15k kacal.
Sannan Bayan wannan akwai bonuses kamar haka:
-> Yanda zakiyi branding kasuwarki
-> Yanda Zakiyi packaging
-> Yanda zakiyi ma kayanki kudi
-> zaki samu littafin da zai koya maki yanda zakiyi kasuwanci online (WhatsApp)
-> Zaki samu number mai siyar da kayan turarenwuta na ‘yan maiduguri da kuma mai siyar da kayan turarenwuta na ‘yan sudan.

Banda bonuses, duk lokacin da akayi upgrading course din, wato aka qara sababbin abubuwan qamshi zaki same su kyauta ba tare da kin qara biyan ko sisi ba. Saboda za’a qara koya wasu abubuwan nan gaba.

Idan Haryanzu Kinanan to Ina Taya ki Murna

Hours
Minutes
Seconds

ZAKU RASA DAMAR SAMUN WANNAN COURSE DIN IDAN LOKACIN SAMA YA CIKA. DOMIN KADA HAKAN YA FARU KU DANNA BUTTON DIN DA YAKE KASAN YANZU.

This site is NOT a part of Facebook or Google website. Additionally, this website is NOT endorsed by GOOGLE, YOUTUBE, or FACEBOOK inc in any way. GOOGLE is a trademark for all their respective companies and FACEBOOK is a trademark of FACEBOOK Inc.

 

 

 Copyright 2023 – Turaren Wuta

 

All Right Reserved